Wednesday, 11 September 2019

Dama can karar da Atiku ya kai bata dame ni ba>>Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana nasarar da ya samu yau a kotu da cewa ta 'yan Najeriyace da suka fito suka kada mai kuri'a.Ya kara da cewa dama can shi karar da Atiku ya shigar bata dameshi ba dan yasan bai da abinda zai jiwa tsoro amma yanzu gashi an wankeshi,Kamar yanda me magana da yawunshi, Femi Adesina ya bayyana.

Shugaban ya kuma yabawa bangaren shari'a inda yace yayi aiki ba tare da tsoro ba


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment