Tuesday, 10 September 2019

Duk wanda zai yi rubutu a Twitter kan jihar Kaduna to ya bi a hankali dan ina gani>>Gwamna El-Rufai

Gwamnan Jihar Kaduna,Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yayi gargadin cewa duk wani wanda zai yi rubutu a dandalin Twitter kan jihar Kaduna to ya kula.Ya kara da cewa saboda yana gani kuma akwai doka a kasa me karfi da za'a iya kamoka.

Gwamnan ya bayyana hakane a wajan taron kaddamar da wani littafi a Abuja, kamar yanda me magana da yawun shugaban kasa, Bashir Ahmad ya bayyana.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment