Saturday, 14 September 2019

Fati Washa da Nuhu Abdullahi sun yi kyau a wadannan hotunan

Taurarin fina-finan Hausa, Nuhu Abdullahi kenan tare da abokiyar aikinshi, Fari Washa a wadannan hotunan nasu da suka haskaka, sun sha kyau, tubarkallah, muna musu fatan Alheri.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment