Sunday, 8 September 2019

Fati Washa ta sha kyau a wadannan zafafan hotunan nata

Tauraruwar fina-finann Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata data sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment