Monday, 9 September 2019

Fatima Ganduje ta samu mukamin me baiwa shugaban majalisa shawara

Diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Ganduje ta samu mukamin me taimakawa kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila ta bangaren kungiyoyi masu zaman kansu da kuma kungiyoyin kare hakkin al'umma.Mijin Fatimar, Idris Ajimobi ne ya fitar da sanarwar ta shafinshi na sada zumunta inda ya yaba mata da kokarin da take wajan yiwa jama'a hidima.

Muna tayata murna da fatan Allah ya taya riko
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment