Monday, 16 September 2019

Gobe za'a fara gasar Champions League: Kalli yanda wasannin zasu kasance

A gobe, Talata idan Allah ya kaimu za'a fara daya daga cikin gasar kwallon kafa mafi daukar hankali watau Champions League inda za'a kuma bugata a Ranar Laraba idan Allah ya kaimu.
Daya daga cikin tarihin da za'a kafa a wasan na gobe shine idan matashin dan wasan Barcelona me shekaru 16 , Ansu Fati ya buga wasan to zai kafa tarihin kasancewa dan kwallo mafi karancin shekaru daya buga ta sannan idan yaci kwallo zai kasance dan kwallo mafi karancin shekaru daya ci kwallo a gasar tun bayan shekarar 1997.

Ga yanda wasannin na wannan satin zasu kasance:

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment