Wednesday, 18 September 2019

Gwamna Ganduje ya kaddamar da gidan mai mafi girma a Najeriya dake Kano

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na kano ya kaddamar da gidan man SALSAS Oil and Gas Limited mallakin Alhahi Sale Baba Rano dake Gadar Tamburawa a kan hanyar Zaira, Kano.
Akwai manyan shagunan sayar da kaya, da bandaki guda 140, da kawunan bayar da mai guna 70, da Masallacin Juma'a da kuma ma'aikata kisan 200. An bayyana gidan man a matsayin mafi girma a Najeriya.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment