Monday, 9 September 2019

Gwamna Masari Na Ci Gaba Da Kutsawa Cikin Dazukan Jihar Katsina Domin Yin Sulhu Da 'Yan Ta'adda[Kalli hotuna]

Bayan dawowar sa daga Jamhuriyar Nijar a jiya Lahadi, Gwamna Masari ya kutsa dajin Batsari, inda ya je Baranda domin ya tattauna da 'yan bindiga domin yin sulhu a yau Litinin.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment