Saturday, 14 September 2019

Gwamnatin Buhari ta sha alwashin samarwa da 'yan Najeriya Wutar lantarkin da ba'a daukewa

Gwamnatin shugaban kasa,Muhammadu Buhari ta sha alwashin samarwa da 'yan Najeriya ingantacciyar wutar lantarki kamin ta kammala wa'adinta na biyu.
Wannan na zuwane daga bakin ministan wuta, Sale Mamman a ziyarar da ya kai tashar samar da wutar lantarki dake Kudenden Kaduna wadda yace an kusa kammalata da kuma kamfanin rarraba wutar lantarki dake Mando Kaduna.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment