Monday, 9 September 2019

Gwamnatin Rivers bata rushe masallaci ba>>Gwamnan Ekiti

Shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya, Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya bayyana cewa, gwamnatin jihar Rivers bata rushe masallaci ba da ake ta yayatawa.A ziyarar gani da ido daya kai jihar ta Rivers gwamnan ya bayyana cewa be ga alamar rushe masallaci ba a filin da ake magana akai.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment