Friday, 13 September 2019

Gwamnonin APC sun jewa shugaba Buhari taya murnar nasarar da yayi a Kotu[Kalli kayatattun hotuna]

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan kayatattun hotunan inda yake tare da gwamnonin jihohin jam'iyyar APC na Kogi dana Legas dana Borno dana Flato dana Yobe dana Ekiti, Kebbi, Jigawa, Kano, Kwara inda suka kaimai ziyara a fadarshi.
Gwamnonin sun jewa shugaba Buhari taya murnar nasarar da yayi a kotu kan karar da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku yayi.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment