Sunday, 8 September 2019

Hadimin shugaban kasa ya yaba da wakar Umar M. Shariff ta Sabada da yayi tare da Korede Bello:Kali dan dazon jama'ar da ya tara

Tauraron mawakin hausa, Umar M. Shariff kenan a wadannan hotunan inda yake nuna tarin masoyan da suka taru dan kallonshi a wajan wani taro daya halarta.
Umar ya saka hoton a shafinshi na sada zumunta inda ya bayyana cewa Allah yawa masoyanmu Albarka.Hakanan a wani bidiyo ma da ya dan taba wakar zan rayu dake an ga yanda jama'a suka rera wakar tare dashi:


Umar M. Shareef ya kuma saki bidiyon wakarshi ta Sabada wadda yayi tare da Korede Bello, ta samu karbuwa sosai, daga cikin wanda suka bayyana gamsuwarsu da wakar hadda me baiwa shugaban kasa shawara ta fannin sabbin kakafen sadarwa, Bashir Ahmad.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment