Saturday, 7 September 2019

Harin Kyamar Baki:Kalli wani dan Najeriya da aka "Kashe" a kasar Afrika ta Kudu


Wannan hoton wani dan Najeriya ne da rahotanni suka nuna an kasheshi a kasar Afrika ta kudu cikin hare-haren da ake 'yan kasar ke kaiwa baki. An bayyana sunanshi da Sylvester kuma ya fitone daga jihar Enugu.

Wani ma'abocin shafin Facebook ne ya bayyana wannan labari kamar yanda za'a iya gani a kasa:

Saidai a cikin rahotannin da jami'an gwamnatin tarayya suka bayar sun tabbatar da cewa ba'a kashe koda mutum daya dan Najeriya a harin na kasar Afrika ta kudu ba saidai asarar dukiyoyi da aka musu.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment