Wednesday, 11 September 2019

Hoton Lauyiyo suna bacci a kotun ya dauki hankula sosai

Wannan wani hoton lauyoyin dake kotun sauraren karar shugaban kasa dake Abujane da aka daukosu suna bacci, hoton ya dauko hankula sosai a shafukan sada zumunta.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment