Saturday, 14 September 2019

Hotunan shugaba Buhari yayin da yake sauka a kasar Burkina Faso

Shugaban kasa,Muhamadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da ya isa kasar Burkina Faso dan halartar taron kungiyar ECOWAS akan tsaron yankin Afrika ta yamma.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment