Friday, 6 September 2019

Inyamurai na kira da a Sauke Buhari

A wani bidiyon da ya watsu sosai a shafukan sada zumunta,an ga ministan labarai, Lai Muhammad yana bada hakuri akan cewa shekaru 53 kenan da barin shugaban kasa, Muhammadu Buhari makarantar sakandare, dan haka amai afuwa idan be san inda ya ajiye takardun nashi ba.Wannan bidiyo ya watsu sosai wanda yasa Inyamurai suka fara kiran da a sauke Buhari daga kan mulki da taken #SackBuhari a dandalin Twitter.

Hutudole ya lura da cewa yawancin masu wannan kira Inyamuraine kuma wakilan shugaban kasa a dandalin basu kulasu ba:

Ga kadan daga cikin abubuwan da suke cewa:

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment