Monday, 16 September 2019

Jami'an kwastam sun kama masu safarar shinkafa dake boyeta a cikin tayar mota

Wannan wani bidiyo ne dake nuna yanda jami'an hukumar kwastam suka kama masu safarar shinkafa dake amfani da dabarar boyeta a cikin tayar mota.A bidiyon daya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta anga wani jami'in kwastam yana debo shinkafar daga cikin taya yana bayanin cewa shinkafar bata da kyau.


Kalli bidiyon a kasa:


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment