Wednesday, 11 September 2019

Kalli abinda 'ya'yan Ronaldo suka yi da suka ga ya ci kwallo

Wadannan hotunan 'ya'yan tauraron dan kwallo,Cristiano Ronaldo kenan a yayin da suke gida suna kallonshi yan wasa, bayan da yaci kwallo aka nunoshi sun rika taba jikin talabijin din suna baba,baba.

Kalli bidiyon anan

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment