Sunday, 15 September 2019

Kalli bidiyon Maryam Yahaya tana rawar "Soapy"

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan take shahararriyar rawar "Soapy" ta mawakin kudunnan, Naira Marley.Tun fitowar rawar dai wasu sun yaba yayinda wasu suka yi Allah wadai da ita saboda tana karfafa wasa da al'ura da wasu matasa ke yi.

Kalli bidiyon rawar a kasa:


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment