Monday, 23 September 2019

Kalli bidiyon wani matsafi a Kano daya dauki Hankula

Wannan wani matsafine ko kuma ace me rufa ido dake Kano wandan ke abubuwan ban mamaki, tauraron me wasan barkwancinnan ta hanyar kwaikwayar muryar shugaban kasa, MC Tagwaye ya bayyana cewa ya ganoshi kuma zai rika wasa dashi dan nishadantar da jama'a.
Kalli hotuna da bidiyon abubuwan da yake yi a kasa:


Danna nan dan kallon bidiyonKu biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment