Monday, 9 September 2019

Kalli Dan Najeriyar da ya zama na farko daya samu digiri na 3 kan ilimin bincike kan titin jirgin kasa

Sunan wannan bawan Allahn Bello Sambo, ya kafa tarihin zama dan Najeriya na farko daya samu digiri na 3 a bangaren ilimim binciken Harkar titin dogo/jirgin kasa, ya kuma yi wannan karatu nashine a jami'ar kasar Ingila.Bayan kammala karatun nashi, Jami'ar ta rikeshi inda ta sakashi cikin wani gagarumin aikin kasa da kasa da za'a yi.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment