Monday, 9 September 2019

Kalli gawar da aka gano da iphone ta shekaru 2,100

Wasu masu binciken kayan tarihi a kasar Rasha sun gano kasusuwan wata mata da da aka binne da iphone shekaru 2,100 da suka gabata.
Masu binciken sun sakawa matar sunan Natasha sai kuma wani abu me kama da waya daka gani a kabarin nata da aka baiwa sunan iphone, kamar yanda Siberian Times ta ruwaito.

Saidai a zahiri abin an bayyanashi da cewa kamar kan bel ne da ake daurawa a kugu, sannan an kuma gano wasu kayan kwalliya a gurin da ake tunanin wata tsohuwar makabartace.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment