Tuesday, 17 September 2019

Kalli gurgu kuma tsoho dake yakar Boko Haram

Allah Sarki wannan wani gurgune gashi kuma tsoho a jihar Borno da ya shiga aikin sa kai na Civilian JTF dan yakar kungiyar Boko Haram, Dan Borno ne ya saka hoton shi a shafinshi na dandalin Twitter, muna mafatan Allah kawo karshen wannan lamari.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment