Tuesday, 24 September 2019

Kalli Gwanayen 'yan kwallo 12 na FIFA 2019

Wadannan sune gwanayen 'yan kwallon Duniya 12 da FIFA ta zaba na bana. Gola shine Alisson Becker na Liverpool sai masu tsaron baya da akwai Ramos, Van Dijk, De Ligt da Marcelo.A tsakiya kuwa akwai dodannin yanka, Messi, Modric, De jong da Hazard.

Sai kuma a gaba akwai gwanayen raga Ronaldo da Mbappe.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment