Tuesday, 10 September 2019

Kalli hoton Sadiq Sani Sadiq da tauraron fada na Duniya

Tauraron fina-finan Hausa, Sadiq Sani Sadiq kenan a wannan hoton da ya dauka da tauraron fadan MMA,Khabib Abdulmanapovich Nurmagomedov dan kasar Rasha, muna musu fatan Alheri.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment