Monday, 23 September 2019

Kalli hoton wani dan talaka yana kallon dan gwamnan Kaduna daya saka a makarantar gwamnati daya dauki hankula

Wannan hoton dan gwamnan jihar Kaduna,Abubakar Saddique El-Rufai kenan da a yau ya sakashi makarantar gwamnati ta Capital School, labarin ya dauki hankula sosai inda wannan abune da ba'a saba gani ba ga masu mulki kuma wannan cika alkawarine da gwamnan yayi a kwanakin baya wanda wasu ke tsammanin kamar ba zai yiyu ba.
Wannan hoton na Abubakar yana zaune a aji yayin da wani yaro dake gefenshi ke kallonshi ya dauki hankula sosai inda akai ta bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment