Tuesday, 17 September 2019

Kalli Kakakin majalisar Dattijai na koyar da 'yan makaranta a Katsina

Kakakin majalisar wakilai,Femi Gbajabiamila kenan a wadannan hotunan yayin da yake karantar da dalibai a makarantar sakandire ta Kofar Sauri dake Katsina, Gbajabiamila yaje jihar Katsinane a ci gaba da ziyarar da yake jihohin dake fama da matsalar tsaro dan jajantamusu.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment