Wednesday, 11 September 2019

Kalli kayataccen hoton Kwankwaso, Sani Danja da Nazir Sarkin Waka

Taurarin fina-finan Hausa, Sani Musa Danja da Sarkin Wakar Sarkin Kano, Nazir Ahmad kenan a wannan hoton tare da tsohon gwamnan Kano,Rabiu Musa Kwankwaso.Nazir Ahmad Sarkin ne ya saka kayataccen hoton a shafinshi na Instagram da taken: "Karkace zaka bayyana lokacin bayyanarka bai yi ba"


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment