Monday, 16 September 2019

Kalli kayatattun hotunan Ronaldo da Iyalanshi suna shakatawa

Tauraron dan kwallon kasar Portugal me bugawa Juventus wasa, Cristiano Ronaldo kenan a wadannan hotunan inda yake tare da budurwarshi da 'ya'yanshi suna shakatawa.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment