Tuesday, 17 September 2019

Kalli kuskuren da Virgil Van Dijk yayi da ya ja aka cisu kwallo ta biyu

A wasan da Liverpool ta buga yau, tauraron dan wasan bayanta, Virgil Van Dijk da akewa kallon dan wasan baya na daya a Duniya a yanzu ya tafka kuskuren daya jawo akan cisu kwallo ta biyu.Da yawa daga cikin magoya bayan Man United sun rika mai ba'a, saidai fa kada a manta wannanne dan wasan baya daya shafe kakar wasa guda ba'a samu wani gwanin dan wasan gaba ba da ya wuceshi kuma ya hadu da har irin su Messi iyayen yanka.

Kalli kuskuren da yayi anan:


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment