Monday, 9 September 2019

Kalli yanda aka kama 'yan cirani Maza da shigar Mata

Wadannan hotunan wasu 'yan cirani mazane da aka kama a kasar Libya inda suka sanya niqabi dan badda kama.Rahotanni sunce 'yan kasar Libyane.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment