Wednesday, 11 September 2019

Kalli yanda jama'ar jihar Bauchi suka fito yin murnar nasarar Buhari a kotu

Wadannan hotunan jama'ar jihar Bauchine suka fito kan titi suna taya shugaban kasa, Mihammadu Buhari murnar nasarar da ya samu akan Atiku da PDP yau a kotu.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment