Thursday, 12 September 2019

Kalli yanda kashi ya matsi wata mata ta kuma yi shi a farfajiyar wani babban shagon sayar da kaya ta kuma tafi ta barshi anan

Wannan hoton wata mata baturiyace da ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta inda aka ganta tana tagiya da sauri-sauri ta je bayan wasu kaya a wani babban Shagon sayar da kaya ta musu ba haya ta kuma tashi ta yi tafiyarta.
Irin kyamararnan ta CCTV cevta dauki hoton matar , bayan da ta tafi me shagon yana duba kyamarar sai ya ga matar inda aka ji yana ta fadin kalamai ba dadi akanta.

Kalli bidiyon a kasa:


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment