Friday, 13 September 2019

Kalli yanda wannan masoyin Buharin ya sha da kyar a hannun dan PDP bayan gaddama akan hukuncin kotun kan Zabe

Wannan mutumin masoyin shugaban kasa,Muhammadu Buharine  me sunan Mr. Elvis Omoiri da suka shiga gaddama da wani abokinshi me suna Best Uduophori a jihar Delta akan hukuncin kotu kan zaben shugaban kasa.Rahotanni sun bayyana cewa, Mahawara ta yi zafi sai Best wanda dama yana da Masha kuma dan PDP ne ya fasa kwalba ya jiwa Elvis sai jini ya balle, nan aka garzaya dashi asibiti kamar yanda wani me shafin facebook daga jihar me suna Paul ya bayyana.

Paul yace wannan abin takaici ne ta yaya za'ace mutum baida ra'ayinshi sai a far mai, kwanannan fa muke sukar 'yan kasar Afrika ta kudu kan hare-hareb da suke kaiwa 'yan Najeriya amma gashi muma munawa junanmu mugunta.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment