Wednesday, 4 September 2019

Kalli yanda wata matashiya ke aikin yin takalmi

Allah sarki wannan wata matashiyace me neman na kanta ta hanyar yin takalmin sawa na maza da mata, sana'ar da mafi yawanci an fi sanin maza da ita,muna mata fatan Allah ya sa mata Albarka a ciki.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment