Tuesday, 10 September 2019

Kalli yanda 'yan KAROTA a Kano suka yi ram da wani soja yana ta kici-kici ya kasa kwacewa

Wannan wani hoton bidiyone daya dauki hankula sosai dandalin Twitter inda aka ga ma'aikatan kula da hanya na jihar Kano,KAROTA sun yi ram da wani mutum me kayan soja shi kuma yana ta kici-kici amma ya kasa kwacewa.
Saidai ba'a bayyana ko wane irin laifine mutumin yayi ba.

Kalli bidiyon a kasa:
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment