Monday, 16 September 2019

Kalli zanen barkwanci akan yanda jama'a suka kauracewa hanyar Kaduna zuwa Abuja

Wannan zanen barkwancine na shahararren me zanen batkwancinnan, Mustapha Bulama dake nuna yanda jama'a suka kauracewa hanyar Kaduna zuwa Abuja.Masu satar mutanen dan kudin fansa an sakasu a hotonne suna hirar yau fa ba kasuwa, sai dayan yace yanzu har janarorin sojoji na jirgin kasa suke bi.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment