Saturday, 14 September 2019

Kalli zanen Barkwanci tsakanin Buhari da Atiku akan hukuncin kotun sauraren karar zabe

Wannan hoton barkwancine akan sakamakon hukuncin da kotun sauraren karar zabe ta yanke kan Atiku Abubakar da shugaba Muhammadu Buhari da shahararren me zanennan, Mustafa Bulama yayi.
Hoton ya nuns shugaba Buhari a cikin mota yana wa Atiku gwalo, yayin da shi kuma Atiku ke cewa yana so a sake bugawa saboda lauyoyinshi suna bacci aka yi.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment