Thursday, 12 September 2019

Kamun Nazir Sarkin Waka: Babban kuskuren Kannywood shine shiga siyasa da muka yi>>Aminu S. Bono


A yayin da masana'antar Kannywood ke tsaka da jimamin kamun da akawa daya daga cikin membobinta watau Nazir Ahmad sarkin Wakar Sarkin Kano, tauraron me bayar da umarni a masana'antar, Aminu S. Bono ya bayyana babban kuskuren da masana'antar ta yi.

Aminu yace kuskurensu shine shiga siyasar da suka yi dan kuwa babu abinda ta tsinana musu.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment