Thursday, 12 September 2019

Karin hotunan dan Najeriya da ya zo na daya a gasar karatun Qur'ani ta Duniya

Karin hotunan Hafiz Idris kenan dan asalin jihar Borno da ya zo na daya a gasar karatun Qur'ani ta Duniya da aka yi a kasar Saudiyya, Muna tayashi murna da fatan Allah ya kara mai basira.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment