Tuesday, 17 September 2019

Kayatattun hotuna daga wajan rantsar da sabon shugaban majalisar Dinkin Duniya dan Najeriya

Sabon shugaban zauren majalisar Dinkin Duniya, Farfesa Tijjani Muhammad Bande kenan a wadannan hotunan inda yake tare da tsohuwar shugabar majalisar, Maria Fernanda da sakataren majalisar, Antonio Guterres a jiya lokacin da aka rantsar dashi akan sabon mukamin nashi.A wajan bikin rantsarwa akwai kuma Mataimakiyar sakataren majalisar dinkin Duniya, Amina J. Muhammad da Me magana da yawun shugaban kasa, malam Garba Shehu da tsohon shugaban hukumar zabe me zaman kanta INEC dadai sauransu.

Kalli karin hotunan a kasa.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment