Monday, 16 September 2019

Kayatattun hotunan sarkin Kano yayin da ya kai ziyara makarantar mata ta Goron Dutse

Mai Martaba Sarkin Kano Muhammad Sanusi II akan hanyar sa ta zuwa Government Girls Arabic College dake Unguwar Goron Dutse a safiyar jiya.

Sunday 15th September, 2019.











Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment