Monday, 9 September 2019

Kwanaki 100 Akan Mulki: 'Yan Najeriya sun nuna rashin gamsuwa da mulkin Buhari

A yayin da masu rike da madafin iko a Najeriya suka cika kwanaki 100 akan mulki, a bisa al'ada ana dubawa baya aga irin kamun ludayinsu da kuma bayyana ra'ayoyi na  gamsuwa ko kuma rashin gamsuwa da abinda aka gani.

Wannan yasa gidan talabijin na Channel ya baiwa mabiyanshi na dandalin Twitter damar bayyana ra'ayi akan yanda suke ganin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya fara mulkinshi karo na 2.

Channels ta bada damar kada kuri'ar jin ra'ayi saidai da yawa sun bayyana rashin gamsuwa da salon mulkin na Buhari inda suka bayyanashi da mafi muni.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment