Saturday, 14 September 2019

Madina Maishanu ta ajiye aiki da BBChausa

Ma'aikaciyar BBC, Madina Mai Shanu data shahara wajan wani shiri na musamman da take yi tare da abokin aikinta, Abdulbaqi Jari na minti daya da BBC ta ayike aiki da BBChausa.Madina ta bayyana hakane a cikin wata sanarwa data fitar ta shafinta na Twitter inda tace bayan shekara 1 da Rabi ta ajiye aiki da BBChausa. Ta godewa abokan aikinta da suka taimaka mata ta kware a aikinta da kuma sauran jama'a a shafukan sada zumunta bisa goyon bayan da suka bata.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment