Sunday, 15 September 2019

Mama Taraba ta koma PDP

Tsohuwar ministar mata, Hajiya Jummai Alhassan ta bayyana barin jam'iyyar UDP zuwa PDP.
A'isha da aka fi sani da mama Taraba ta bayyana cewa ta fice dada UDP dinne bayan kuri'ar jin ra'ayin jama'a da aka yi na masu ruwa da tsaki inda ta kara da cewa dole ta bi mafi rinjayen ra'ayi.

Mama Taraba ta yi takarar gwamnan jihar ta Taraba a karkashin jam'iyyar ta UDP amma ba ta yi nasara ba a zaben shekarar 2019.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment