Monday, 9 September 2019

Masu Garkuwa Da Mutane Sun Saki Mahaifiyar Tsohon Mai Baiwa Gwamnan Jigawa Shawara

Masu garkuwa da mutane  sun saki mahaifiyar tsohon mai baiwa gwamnan jihar Jigawa shawara akan harkokin siyasa wato Alhaji Muhammad Yahaya BIGMAN.


Masu garkuwar sun yi garkuwa da ita inda ta shafe fiye da kwanaki biyar a hannunsu, kuma cikin ikon Allah ta dawo gida cikin koshin lafiya.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment