Saturday, 7 September 2019

Mata da mijin da dansu da aka sace sun kubuta bayan biyan kudin fansa

Sun Kubuta Daga Hannun 'Yan Bindiga Bayan An Biya Kudin Fansa


A ranar Alhamis din makon da ya gabata ne da, wasu 'yan bindiga suka shigo har gidansa da ke unguwar Tudun Yanlahidda, bayan Masallacin Idi, cikin birnin Katsina. Inda suka yi awon gaba da Mustapha Suleman Bugaje, wanda ma'aikaci ne a jami'ar Umaru Musa Yar'adua, da Matarsa Farida Sani Kaddaga da dansu Ahmad Mustapha, Kamar yanda Rariya ta ruwaito.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment