Tuesday, 17 September 2019

NAKASA BA KASAWA BA: Makauniya Ta Haddace Kur'ani A Jihar Neja

Hafsat Suleiman Sisi 'yar garin Kontagora dake Jihar Neja kenan mai fama da lalurar makanta wacce  ta haddace alqur'an mai girma.


Hafsat dai lalurar da take fama da shi bai hana ta neman ilimi ba.

Allah ya sanyawa karatun ta albarka.
Rariya.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment