Friday, 13 September 2019

Rahama Sadau ta cikawa wani masoyinta burinshi bayan da yayi fatan fita da ita

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta cikawa wani masoyinta burinshi na fita tare da ita bayan da yayi fatan hakan har kuma wasu suka mai alkawarin cewa idan ta amince zasu bashi kudi.
Rahamar da kanta ta saka hotunan da suka yi tare da masoyin nata inda tace, to 'yan Gulma gashinan ku baiwa ido Abinci.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment