Wednesday, 18 September 2019

Sabon shugaban majalisar Dinkin Duniya, Tijjani Muhammad ya jagoranci zaman majalisar a karin farko

Sabon shugabab zauren majalisar dinkin Duniya, Farfesa Tijjani Muhammad Bande kenan a wadannan hotunan, jiya, Talata yayin da ya jagoranci zaman majalisar na farko a matsayin shugaban ta.Tijjani tare da sakataren majalisar, Antonio Guterres da mataimakinyar sakataren majalisar, Amina J. Muhammad sun halarci zaman.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment